An Daure Shugaban Addini Aa Ya Yi Wa Mata Fyade a India

Ana zargin Gurmeet Ram Rahim Singh ya yi wa mata Fyade da dama

An Daure Shugaban Addini Aa Ya Yi Wa Mata Fyade a India

Wata Kotu a India ta daure shugaban wani addini Gurmeet Ram Rahim Singh shekaru 10 a gidan yari bayan samunsa da laifin fyade ga wasu mata mabiyansa guda biyu. An yankewa Gumreet Ram Rahim Singh hukuncin ne cikin tsatsauran matakan tsaro sakamakon tashin hankalin da aka samu makon jiya wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane […]