‘Ya kamata masu kuɗi su biya wa talakawa inshora’

‘Ya kamata masu kuɗi su biya wa talakawa inshora’

Majalisar wakilan Nijeriya ta gayyaci hukumar shirin inshorar lafiya na ƙasar NHIS, don yi mata bayani kan ƙarancin ‘yan Nijeriya da suka yi rijista da tsarin. Nijeriya dai na da yawan al’umma kimanin miliyan 180, amma ƙasa da mutum miliyan uku ne kawai ke da inshorar lafiya. Babban sakataren tsarin Farfesa Usman Yusuf ya ce […]