Tennis: Victoria Azarenka ta yi nasara a wasan farko bayan haihuwa

Tennis: Victoria Azarenka ta yi nasara a wasan farko bayan haihuwa

Tsohuwar gwana ta daya a duniya a wasan tennis Victoria Azarenka ta yi nasara a wasanta na farko da ta dawo bayan shekara daya da ta yi hutu domin haihuwar danta. Azarenka wadda sau biyu ta dauki kofin Australian Open wadda kuma ta haifi danta Leo a watan Disamba ta doke Risa Ozaki ta Japan […]