Ghana Ta Lashe Kofin Gasar WAFU

Bayan nasarar lashe kofin, tawagar kwallon kafar kasar ta Ghana ta samu kyautar Dala Dubu 100.

Tawagar kwallon kafa ta kasar Ghana ta lashe kofin gasar kwallon kafa ta kasashen yammacin Afrika WAFU, bayan lallasa Super Eagles ta Najeriya da kwallaye 4-1, a wasan karshe da suka fafata jiya Lahadi. Bayan nasarar lashe kofin, tawagar kwallon kafar kasar ta Ghana ta samu kyautar Dala Dubu 100. Yayin gudanar da gasar a […]