Wayne Rooney Yayi Ritaya Daga Bugawa Kasarsa Tamaula

Wayne Rooney Yayi Ritaya Daga Bugawa Kasarsa Tamaula

Dan wasan da yafi ciwa England kwallo, mai saka lamba 10, Wayne Rooney ya sanar da ritayarsa ranar Laraba daga bugawa kasarsa kwallo. Dan wasan mai shekara 31 ya ciwa kasarsa kwallo 53 a karawa 119 da yiwa kasar tasa. Kamar yadda ya shaidawa Southgate yayin ganawarsu ta wayar tarho. A cewarsa “Bayan dogon nazari, […]

Manchester United ta amince ta sayi Romelu Lukaku kan fan miliyan 75

Manchester United ta amince ta sayi dan wasan gaba na Everton Romelu Lukaku kan kudi fan miliyan 75.

Manchester United ta amince ta sayi Romelu Lukaku kan fan miliyan 75

Dan kwallon mai shekara 24 na kasar Belgium ya zira kwallo 25 a gasar Firimiyar da aka kammala. United, wacce ta dade tana neman Lukaku, ba za ta ci gaba da neman dan wasan Real Madrid Albaro Morata ba. Kuma BBC ta fahimci cewa daukar Lukaku ba shi da alaka da batun da ake yi […]