Sai Inda Karfinmu Ya Kare Wajen Taimakawa Al’umar Texas – Trump

Al'umar jihar Texas da bala'in ambaliyar ruwa ya afkawa, na ci gaba da samun tabbaci daga hukumomin kasar kan tallafa masu da za a yi domin su koma rayuwarsu ta da yayin da shugaba Donald Trump ya ce har ya fara magana da wasu 'yan majalisar dokokin kasar.

Sai Inda Karfinmu Ya Kare Wajen Taimakawa Al’umar Texas – Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi alkawarin agaza wa mutanen Texas da Louisiana domin ganin sun samu saukin bala’in da ya auka musu na ambaliyar ruwa. Shugaba Trump ya shaidawa taron ‘yan jarida a Fadar White House jiya Litinin cewa wadanda wannan lamari ya rutsa da su, su kwana da sanin cewa za su samu […]

Harin Charlottesville “Ya Shiga Layin Ta’addanci”

Rikicin da ya barke a yankin Charlottesville wanda ya yi sanadiyar mutum guda a jihar Virginia da ke Amurka, na ci gaba da haifar da ce-ce-ku-ce bayan da masu nuna fifikon fatar fata da masu adawa da su suka yi arangama a karshen makon da ya gabata.

Harin Charlottesville “Ya Shiga Layin Ta’addanci”

Mai bai wa shugaba Donald Trump shawara kan harkar tsaro ya ce mummunan tashin hankalin nan da ya auku a wurin gangamin masu da’awar fifita farar fata a Charlottesville, jihar Virginia, ya cimma abin da za a kira “ta’addanci.” A wata hira da gidan talabijin na ABC, H.R. McMaster ya bayyana abkawa da mota da […]

Sean Spicer: Kakakin Fadar White House Yayi Murabus

Sean Spicer: Kakakin Fadar White House Yayi Murabus

Kakakin fadar gwamnatin Amurka wato Sean Spicer ya yi murabus a yau Juma’a daga kan mukamin sa sakamakon wata’yar takarda ta sauyin ma’aikata da fadar ta White House tayi. Mista Spicer yayi murabus din ne sakamakon rashin jin dadi da wani nadi da Shugaba Donald Trump yayi na Anthony Scaramucci a matsayin daraktan sadarwa. Sauyin […]