‘Kai mana hari ba zai razana mu ba’

Mukaddashin shugaban Hukumar da ke yaki da rashawa a Najeriya, EFCC, Ibrahim Magu ya ce babu abinda zai razana su dangane da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai ofishin su da ke Abuja

‘Kai mana hari ba zai razana mu ba’

A tattaunawarsa da RFI Hausa, Magu, ya ce wannan hari zai dada karfafa musu gwiwa kan ayyukan da suke yi na kwato dukiyar talakawa da barayi suka yi rub da ciki a kai. Rahotanni sun ce ‘yan bindigan sun kai harin ne da misalin karfe 5 na Asuban Laraba, inda suka bude wuta kan ofishin […]