Wasu Manoma Sun Rasa Rayukansu a Wani Hadarin Kwale-kwale a Jihar Taraba

A cikin karamar hukumar Gassol dake jihar Taraba wasu manoma sun rasa rayukansu sanadiyar hadarin kwale kwale da ya rutsa dasu.

Wasu Manoma Sun Rasa Rayukansu a Wani Hadarin Kwale-kwale a Jihar Taraba

Yanzu haka dai rahotanni daga jihar Taraban sun tabbatar da cewa ana ci gaba da aikin ceto wasu mutane bayan da wani jirgin kwale-kwale ɗauke da wasu manoma ya kife, a wani kogi da da akewa lakabi da kwatan Nanido dake karamar hukumar Gassol. Kamar yadda mazauna yankin suka tabbatar a yau Litinin mutanen da […]