‘Yan Sanda Sun Koka Bisa Yawaitar Aikata Fyade a Kano

‘Yan Sanda Sun Koka Bisa Yawaitar Aikata Fyade a Kano

Jumimah Ayuba, shugabar sashin yaki da laifukan cin zarafin dan’adam da aikata Fyade na osfishin ‘yan sanda da ke Shahuci, ta ce babban abinda ke cewa jami’an tsaron tuwo a kwarya, shi ne yadda a mafi akasarin lokuta, kananan yara manya ke yi wa fyaden. Jumimah ta kara da cewa ba da jimawa bane suka […]

Rundunar ‘Yan sandar Nigeria Ta Jaddada Cewa Beli Kyauta Ne

Rundunar ‘Yan sandar Nigeria Ta Jaddada Cewa Beli Kyauta Ne

Rundubar ‘yan sandan Nigeria ta samar da wani gangamin wayar wa mutane da kai akan beli.Rundunar ta jadadda cewa beli kyauta ne don haka jama’a su kula. Rundunar ‘yan sandan Nigeria ta kaddamar da shirin wayar da kan jamaar kasa cewa beli kyauta ne. Da yake kaddamar da shirin a Minna fadar gwamnatin jihar Niger, babban sufeto- janar na […]

An Sami Wani Dan Sanda Kwance A Mace A Kaduna

An Sami Wani Dan Sanda Kwance A Mace A Kaduna

An sami wani dan sanda wanda har yanzu ba a gane kowanene ba kwance a mace ranar Talata da misalign karfe 5 na safe a dai dai shataletalen kanfanin sayar da motoci na SCOA dake unguwar Shanu cikin jihar Kaduna. Wakilin kamfani jaridar Daily trust ya rawaito cewa an yiwa dan sandan harbi har guda […]

‘Yan Sanda Sun Kama Mutum 3 Da Kawuna Da Hannayen Mutane A Osun

‘Yan Sanda Sun Kama Mutum 3 Da Kawuna Da Hannayen Mutane A Osun

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ranar Talata tace ta kama wasu maza su uku da kawunan mutane biyu da hannaye a jihar. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar, Mr Fimihan Adeoye ne ya fadawa manema labarai cewa an kama wadanda ake zargin ranar 29 ga watan Agusta a wajen binciken ababan hawa “Ranar 29 ga watan Agusta […]

Ana Zargin Wani Dan Sanda Da Kashe Kansa Saboda Sauya Masa Gurin Aiki Zuwa Maiduguri, ‘Yan Sanda Sun Karyata Zargin

Ana Zargin Wani Dan Sanda Da Kashe Kansa Saboda Sauya Masa Gurin Aiki Zuwa Maiduguri, ‘Yan Sanda Sun Karyata Zargin

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ebonyi sun karyata labarin dake kewayawa garin Abakaliki cewa daya daga cikin ‘yan sandan jihar ya kashe kansa ranar Litinin saboda sauya masa gurin aiki zuwa Maiduguri. ASP. Loveth Odah, Maimagana da Yawun ‘Yan Sandan Jihar ya fadawa manema labarai ranar Talata cewa Oyibe bai kashe kansa da gangan ba  kamar […]

Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta damke wasu bata gari 26

Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta damke wasu bata gari 26

‘Yan sanda a jihar Osun sun samu nasarar kama masu aikata laifuffuka 26, ciki harda wanda yayi karyar cewa shi mace ce ta yanar gizo. Runduanar ‘yan sandan jihar Osun, ta kama kuma ta gabatarwa taron yan jarida wadansu masu aikata laifuffuka 26 da suka harda da masu sata da garkuwa da mutane, da masu […]

Gungun mutane sun kashe sojan Nigeria

Gungun mutane sun kashe sojan Nigeria

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las Kofur Ayuba Ali da a ka yi jiya a garin Akwanga da ke jihar Nasarawa. Mai magana da yawun rundunar ta jihar Nasarawa, DSP Kennedy Idirisu ne ya tabbatarwa kamfanin dillancin Najeriya, NAN, aukuwar lamarin a ranar Litinin a birnin […]

A Jigawa wasu Dalibai ‘sun kashe abokinsu don zargin luwadi’

'Yan sandan jihar Jigawa da ke arewacin Nigeria, sun cafke dalibai 15 da ake zargi da hannu a kisan abokinsu a kwalejin gwamnati da ke karamar hukumar 'Yankwashi.

A Jigawa wasu Dalibai ‘sun kashe abokinsu don zargin luwadi’

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, Jinjiri Abdu, ya tabbatarwa BBC faruwar lamarin. Mista Jinjiri ya kara da cewa daliban da aka kama ‘yan makarantar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta gwamnati ce da ke karamar hukumar Karkarna, an kama su ne a ranar 8 ga watan nan. Ya kara da cewa daliban na […]

‘Yansandan Najeriya Sun Kama Masu Sace Mutane Tsakanin Kaduna da Abuja

Rundunar 'yansandan Najeriya ta samu nasarar kama wasu gungun masu satar mutane wajen su arba'in kan hanyar Kaduna zuwa Abuja

‘Yansandan Najeriya Sun Kama Masu Sace Mutane Tsakanin Kaduna da Abuja

Masu garkuwa da mutane kimanin su arba’in ne aka kama kan hayar Kaduna zuwa Abuja. Baicin mutanen , ‘yansandan sun samu cafke bindigogi da kwamfutoci da kayan wuya na mata masu tsada. Sun sami guraye da layu. Haka ma aka sami kayan mutane da suka sace. Kakakin ‘yansandan Mashud Jimoh yace kwanan nan babban sifetonsu […]

An kai tsegumin Sarauniyar Ingila wajen ‘yan sanda

An kai tsegumin Sarauniyar Ingila wajen ‘yan sanda

An kai rahoton Sarauniyar Ingila ga ‘Yan sandan West Yorkshire saboda rashin sanya maɗauri a cikin motar masarauta a kan hanyarta ta zuwa bikin buɗe zaman Majalisa. Wani mutum ne ya buga lambar kar-ta-kwana ta 999, inda ya tsegunta wa ‘yan sanda cewa Sarauniya ba ta sa bel ba a motar da ake tuƙa ta […]