Boko Haram ta lalata gidaje miliyan 1 a Borno

Gwamnatin jihar Barno da ke arewa maso gabashin Najeriya ta bayyana cewa, kungiyar Boko Haram ta lalata gidajen da suka kai miliyan guda da kuma azuzuwan makarantu 5,000 a fadin jihar.

Boko Haram ta lalata gidaje miliyan 1 a Borno

        Babban sakataren sake gina-gidajen da aka rusa, Yarima Saleh ya bayar da adadin ga manema labarai, in da ya ke cewa an yi asarar dukiyar da ta kai kusan tiriliyan biyu a rikicin na shekaru 6. Alkaluman da jami’in ya bayar sun nuna cewa, kungiyar ta kona gidaje 986,453 da makarantu […]