Mulki na dan lokaci bai dace da Afirka ba – Museveni

Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya ce zama a kan kujerar mulki na dan takaitaccen lokaci ba abu ne mai kyau ba ga Afirka.

Mulki na dan lokaci bai dace da Afirka ba – Museveni

Shugaban wanda ya bayyana haka a wurin laccar farko ta tunawa da marigayi Nelson Mandela, ya ce tsohon shugaban na Afirka ta Kudu, bai iya shawo kan wasu daga cikin matsalolin da ke damun Afirka ba a lokacinsa saboda wa’adin mulki daya kawai ya yi. A lokacin da Shugaba Yoweri Museveni ya furta wannan kalami […]