An kama masu garkuwa da mutane a Kano

An kama masu garkuwa da mutane a Kano

Hukumomi a Najeriya sun ce sun kama wasu mutane da ake zargi da satar mutane don neman kudin fansa a jihar Kano wanda take arewa maso yammacin kasar. A wata sanarwa da hukumar bincike ta farin kaya ta Najeriya (DSS) ta aike wa BBC ta ce an kama mutanen da ake zargi da sace mutanen […]