Sojojin Najeriya Sun Ceto Wani Jirgi Daga Masu Fashin Teku

Dakarun sojojin ruwan Najeriya sun ceto wani katafaren jirgin daukar Mai daga hannun masu fashi akan Teku

Sojojin Najeriya Sun Ceto Wani Jirgi Daga Masu Fashin Teku

WASHINGTON DC — Hedkwatar Sojojin ruwan Najeriya tace dakarunta sun ceto wani katafaren jirgin ruwa na kasashen Turai da ‘yan fashin teku su kayi yunkurin sace shi a yankin Niger Delta. Darakatan labarai a hedkwatar Sojojin ruwan Najeriya Navy Captain Suleiman Dahun, yace su dai wadannan ‘yan fashin Teku sunyi kokarin garkuwa da babban jirgin ruwan […]