A Kano ‘Yan Najeriya Sun Yi Tsokaci Kan Dawowar Buhari

Mutanen Kano da suka yi furuci sun yi tsokaci akan yajin aikin malaman jami'a da sha'anin tattalin arziki da tabarbarewar tsaro da rabuwar kawuna tsakanin bangarorin gwamnati da majalisa da na shari'a.

A Kano ‘Yan Najeriya Sun Yi Tsokaci Kan Dawowar Buhari

Wadda ta fara magana tace abun da ya fi mahimmanci shi ne shugaban ya huta ya murmure da kyau kana ya maida hankali kan matsalolin jami’o’i domin malamansu dake yajin aiki yanzu su koma. Shi ko Yusuf Lawal Babale fata ya yi shugaban kasa ya maida hankali akan harkar tsaro da tattalin arziki tare da […]