An Mayar Da Sunan Jami’ar ‘Northwest’ Zuwa Maitama Sule

An Mayar Da Sunan Jami’ar ‘Northwest’ Zuwa Maitama Sule

Gwamnatin Jihar Kano ta bada sanarwar mayar da sunan Jami’ar NorthWest da ke Kano zuwa Jami’ar Maitama Sule domin tunawa da marigayin wanda ya rasu a radar Litinin. An gudanar da jana’izar Dr. Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano da yammacin ranar Talata ne bayan da jirgin da ke dauke da gawarsa ya sauka a […]

An Yi Jana’izar Dr. Maitama Sule

An Yi Jana’izar Dr. Maitama Sule

An gudanar da Jana’zar Dr. Yusuf Maitama Sule, Dan masanin Kano Da yammacin yau Talata ne jirgin dake dauke da gawar Marigayi Dr. Yusuf Maitama ya sauka a filin jirgin sama na Kano, dubun dubatar mutane ne sukaje domin tarbar gawar marigayin, wadanda suka hada Gwamnonin Kano, Jigawa, Bauchi, Katsina da kuma Sokoto. An gudanar […]

Jihar Kano Na Zaman Makokin Rasuwar Dan Masani

Jihar Kano Na Zaman Makokin Rasuwar Dan Masani

Al’ummar Jihar Kano a arewacin Najeriya na zaman makokin rashin Dattijo Alhaji Dr. Maitama Sule Dan Masanin Kano wanda ya rasu a ranar 2 ga watan Juli na 2017 a birnin Alkahira na kasar Misra bayan wata ‘yar gajeriyar rashin lafiya. Marigari Dr. Maitama Sule ya kasance a yayin rayuwar sa hazikin mutum kuma mai […]

Rasuwar Dan Masanin Kano

Rasuwar Dan Masanin Kano

Wata sanarwa daga iyalan marigayi Alhaji Dr. Yusuf Maitama Sule ta tabbatar da rasuwar sa a daren jiya Lahadi a garin Alkahira dake kasar Misra bayan wata ‘yar gajeriyar rashin lafiya. Majiyar ta shaidawa Muryar Arewa cewar ya rasu ne a wani asibiti dake kasar Misra a ranar Lahadi 2 ga watan July 2017. Marigayi […]

Dan Masanin Kano Maitama Sule ya rasu

Allah ya yi wa Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule rasuwa a ranar Litinin da safe bayan ya sha fama da jinya.

Dan Masanin Kano Maitama Sule ya rasu

Wata majiya daga iyalansa ta tabbatarwa da BBC rasuwar, amma babu wani karin bayani zuwa lokacin wallafa wannan labari. Ya rasu ne a kasar Masar inda ya yi jinyar rashin lafiyar da ya yi fama da ita. Marigayi Maitama Sule shaharraren dan siyasa ne a Najeriya, wanda ya rike mukamin minista da kuma jakadan kasar […]