Zainab Indomie Da Ali Nuhu Na Aiki Akan Wani Sabon Fim

Zainab Indomie Da Ali Nuhu Na Aiki Akan Wani Sabon Fim

WASHINGTON, DC — Hazikar jaruma Zainab Abdullahi da aka fi sani da Zainab Indomie da aka kwashe watanni barkate batare da jin, duriyarta ba ko kuma ta fito a fina finai a jiya Talata ta fara aikin wani babban shiri da aka yi wa lakabi da JINSI na kamfanin MIS Poduction, Jos da ke jahar Filato. […]

Ina nan da ƙafafuwa na — Zainab Indomie

Ina nan da ƙafafuwa na — Zainab Indomie

Fitacciyar mai fitowa a fina-finan Hausa Zainab Indomie, ta ƙaryarta labarin da ake yaɗa wa cewa an yanke mata ƙafa. A sanarwar da ta wallafa a shafinta na sada zumunta na Instangram ta ce, hoton da ake yaɗawa da ƙafa ɗaya, na wani fim ne da ta yi mai suna Ɗinyar Makaho. Jarumar ta yi […]

Na rage kiba don in burge masu kallo – Zainab Indomie

Na rage kiba don in burge masu kallo – Zainab Indomie

Tarihina a takaice  Assalamu alaikum da farko dai sunana Zainab Abdullahi, wacce aka fi sani da Zainab Indomie. Ni cikakkiyar Bahaushiya ce, an haife ni a Abuja kuma ina zaune a Abuja. Na yi makarantar Firamare da sakandare a Abuja, sannan na yi difloma a kan Ilmin Kimiyyar Kwamfuta a Kaduna. Yadda na fara harkar […]