Kenya za ta raba wa ‘yan makaranta audugar mata

Kenya za ta raba wa ‘yan makaranta audugar mata

Gwamnatin Kenya ta ce za ta raba audugar mata kyauta ga ‘yan mata ‘yan makaranta saboda su daina fashin makaranta. Ana fatan wannan yunkuri zai karfafa zuwa makaranta, a kasar da audugar mata ke da dan-karen tsada. An yi kiyasin cewa tsadar audugar ta janyo mata miliyan daya suna fashin makaranta har na tsawon makonni […]