Wasu Matasa Sun Yi Zanga-Zangar Neman Shugaba Buhari Ya Sauka

A Abuja wasu matasa suka yi zanga zanga cikin lumana ta kiran shugaban Najeriya Buhari ya sauka daga mulki saboda yanzu ya fi kwana 90 yana jinya a Ingila abun da suka ce ya sabawa kundun tsarin mulkin kasa

Wasu Matasa Sun Yi Zanga-Zangar Neman Shugaba Buhari Ya Sauka

Daruruwan matasa suka fito cikin ruwan sama a Abuja dauke da kwalaye suka yi zanga zangar lumana suna bukatar shugaba Muhammad Buhari ya sauka daga mukaminsa na shugaban kasa. A cewarsu rashin lafiyarsa taki ci taki cinyewa. Kwamred Abdul Bako Usman jigo a kungiyar Campaign for Democracy yana mai cewa tunda ‘yan jarida da mataimakin […]