Magoya Bayan Shaikh El-Zakzaky Sun Yi Gangamin Neman Sako Jakoransu

Yan kungiyar Shiya masu goyon bayan jagoransu Shaikh Yakubu El-Zakzaky sun yi gangamin neman a sakoshi da matarsa a birnin Yola babban birnin jihar Adamawa

Magoya Bayan Shaikh El-Zakzaky Sun Yi Gangamin Neman Sako Jakoransu

Su dai magoya bayan El-Zakzakin sun gudanar da jerin gwanon ne har zuwa ofishin hukumar kare hakkin dan adam ta Najeriya,wato Human Rights Commission dake Yola wanda ke kula da jihohin Adamawa da Taraba inda suka samu tarba daga jami’an hukumar. Yayin dai wannan zanga-zangar lumanar hukumar kare hakkin bil Adam ta Najeriyan, Human Rights […]