An kaddamar da sashin “Nigeria for Buhari 2019”

An kaddamar da sashin “Nigeria for Buhari 2019”

An kaddamar da sabon shafin yanar gizo-gizo na “Nigeria for Buhari Project 2019” domin bawa al’umma damar tattauna batutuwa da suka shafi siyasa da zaben shekara ta 2019. Shafin na “Nigeria for Buhari Project 2019” kamar yadda mawallafin sa Malam Zubairu Dalhatu Malami ya bayyana zai bawa magoya bayan Muhammadu Buhari damar tattaunawa batutuwa da […]

Kamfanin Alhazai Express ya kaddamar da Manhajar Radio

Kamfanin Alhazai Express ya kaddamar da Manhajar Radio

Shahararren kamfanin fasaha dake jihar Kano a Nigeria, Alhazai Express, ya kaddamar da sabuwar manhajar Radio (Alhazai Radio) mai dauke da tashohin Hausa dama sauran yaruka kai tsaye a wayar tafi da gidan ka mai kirar Android. Kamfanin ya sanar da hakan ne a shafin sa ta sada zumunta dake Twitter dama Facebook baki daya. […]

Kamfanin Alhazai Express Zai Fara Gudanar Da Koyar Da Na’urar Komfuta

Sanannen kamfanin yanar gizo gizo na Alhazai Express zai fara gudanar da tsarin koyar da komfuta kyauta.

Kamfanin Alhazai Express Zai Fara Gudanar Da Koyar Da Na’urar Komfuta

Kamfanin Alhazai Express mai zaman kansa ya dauki alwashin fara gudanar da koyar da na’ura mai kwakwalwa a yankin arewancin Nigeria kyauta domin tallafawa matasa samun aikin yi cikin sauki. Sanarwar wanda shugaban kamfanin ya fitar ya nuna cewar nan bada dadewa ba kamfanin zai fara gudanar da kwas din a jihar Kano. Zubairu Dalhatu […]

Ga aikin da zai iya samar da sama da naira miliyan uku a wata

Shin kun san gina manhajar kwamfuta mai farin jini ka iya samar wa mutum akalla dala dubu goma, wato sama da naira miliyan uku kowane wata?

Ga aikin da zai iya samar da sama da naira miliyan uku a wata

Wannan na cikin albishir din da Zubairu Dalhatu Malami, wani dan Najeriya mai kamfanin sadarwar intanet da ke hulda da kamfanin Google, ya yi wa matasan Najeriya. Zubairu ya ziyarci ofishinmu na London ne bayan ya halarci wani taron da kamfanin Google ya shirya wanda aka yi wa lakabi da ‘Google Cloud Next’ da zummar […]