Taron kayan sawa da na kwalliyar da aka sarrafa a Afrika

An fara taron baje kolin kayakin sawa dana kwalliyar da aka sarrafa a Nahiyar Africa a Abuja babban birnin Najeriya da nufin bunkasa harkar tare da dakile amfani dana kasashen Turai.

An dauki tsawon lokaci Al’ummar nahiyar Afrika na amfani da kayakin da aka sarrafa a kasashen Turai musamman a bangaren daya shafi kayakin kwalliya da na sawa, sai dai da alamu hankalin ‘yan Afrikan ya fara karkata zuwa amfani da kayakin da aka sarrafa a Gida. Hakan dai na da nasaba da taron da yanzu haka ke gudana a Abuja babban birnin Najeriya kan kayakin sawa dana kwalliyar da aka sarrafa a nahiyar Afrika. Daga Abujan ga rahoton da Wakilinmu Mohammed Sani Abubakar ya hada mana.

Asalin Labari:

RFI Hausa

393total visits,1visits today


Karanta:  Nigeria 'Ta Fita Daga Matsin Tattalin Arziki'

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.