Taron nuna fasaha da al’adun gargajiya na Nahiyar Afrika a Najeriya

Yanzu haka ana ci gaba da gudanar da bikin nuna fasahohi da al'adun gargajiya na Nahiyar Afrika a Abuja babban birnin Najeriya.

A yanzu haka garin Abuja ya cika makil, saboda babban taron nuna al’adu da fasahan gargagiya na nahiyar afrika da aka soma da misalin karfe 12 na ranar jiya. Wannan taron, wanda shine karo na 10, ya zama wata babbar dama ta musaye da yaba al’adun juna, haka zalika yana bayar da damar kulla alakar kasuwanci tsakanin kasashen nahiyar.Daga Abujar ga rahoton da wakilinmu Mohammed Sani Abubakar ya aiko mana.

Asalin Labari:

RFI Hausa

501total visits,1visits today


Karanta:  Magani Mai Fasahar Dijital Zai Shigo Kasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.