Tattaunawa Tsakanin Mukadashin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Da Kwamuti Ta IPI

Dazu anyi tattauna da mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo da kwamuti ta IPI wanda mukaddashin shugaban kasa yace mulki General Muhammadu Buhari zai hada kai da kwamuti din IPIN

Dazu  anyi tattauna da mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo da kwamuti ta IPI wanda mukaddashin shugaban kasa  yace mulki General Muhammadu  Buhari zai  hada kai da kwamuti din akan kungiyar yada labarai ta duniya. Ya bada tabbacin ne a lokacin da kwamuti ta ziyarce shi a fadar shugaban kasa da ke Abuja akan shirya tsarin  shekar mai zuwa (2018). Yace abu ne me mahimmaci da yakamata kasar Nijeriya  ta shirya ta kuma kare tattalin arzikin ta. Sannan yace hakan  kuma zai bada dammar tallan gwazon da Nijeria ta ke da a  harka  kasuwanci. Ya kuma  tabbatar wa kwamuti din  IPI  da  ya kamata mutanan garajiya su ke  shiga cikin lamari domin a samu fahimta da zaman lafiya akasa,  kuma haka zai bude hanyar samun wurin ziyara. Kuma hakan zai bude kofa da za a ke tattaunawa akan matsaloli siyasa,zaman lafiya da tsaro  a kasa. Ya ce haka na faruwa ne a sauran sassha na duniya idan ‘yan Nijeriya sun yadda da tsarin toh za a samu zaman lafiya sosai a kasa da  rike lamarukan mu da kanmu  ba tare da wani ya shiga ba.

Nuduka Obaigbena ya  amince da  in har  hakan ta kasance toh gwamnati tarayar ta ke tattance  shigowar baki da kuma visa hakan zai bada tsaro a kasa. Ya kuma mika Godiyarsa ga mukaddashin shugaban kasa a kan kokarinsa na ganin cewa Nijeriya   ta samu dammar shigar harka kungiyar ya’da labarai ta duniya.

Asalin Labari:

NAN

2452total visits,1visits today


One Response to "Tattaunawa Tsakanin Mukadashin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Da Kwamuti Ta IPI"

  1. munir haruna bello   August 18, 2017 at 10:45 pm

    Allah ya basu sa’a

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.