Wadanne Hanyoyi ku ke ganin za a bi wajen maganin annobar fyade?

A cikin ‘yan kwanaki 15 an samu rahotannin fyade sama da 34 a jihar Kano. Shekarun wadanda aka yi wa sun fara daga 3 zuwa 15, hakazalika shekarun wadanda suka aikata wannan aiki sun fara daga 25 zuwa 60. Wadanne hanyoyi kuke ganin za a bi wajen shawo kan wannan annobar?

Asalin Labari:

muryar Arewa,

1675total visits,1visits today

Karanta:  Nigeria: Harin kunar bakin wake ya kashe mutane a Mubi

2 Responses to "Wadanne Hanyoyi ku ke ganin za a bi wajen maganin annobar fyade?"

 1. Sufyan   February 27, 2018 at 5:09 pm

  Matsalar fyade mastala ce babba a cikin wannan al’umma,

  na farko
  yana da kyau malamai su dage wajen ganin sun tsoratar da al’umma hastarin da ke tare da fyade, da kuma irin stananin ukuban da ma’abocinsa xai fuskanta a gun ubangijinsa.

  Na biyu.
  Iyaye su killace ‘ya’yansu daga barin shiga lungu, sannan kuma su tabbatar da shigar su ta sutura bata fallasa stuarar jikin su.

  Na uku.
  Hukumomi su tabbatar da aikata doka akan duk wanda aka kama da wannan mummunan aika-aikan.

  Reply
 2. Sufyan   February 27, 2018 at 5:09 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.