Wani mutum ya sami daurin watanni 6 a gidan yari saboda satar Ragon Sallah

A cigaba da shirye-shiryen Babbar Sallah, iyalai na tururuwa kasuwannin sayar da dabbobi da abin hannunsu don siyan ragon layya

Wani mutum mai shekaru 30 da haihuwa, Sulaiman Awokunle a Osun ya sami gurbin wata shida daga wata Kotun Majistire don kama shi da laifin satar ragon sallar wani

‘Yan sanda sun fadawa kotun cewa kimar ragon ta kai N25,000.

Wanda ake zargin ya musanta zargin da ake cajinsa dasu ya kuma nemi ayi masa sassauci

Sai dai kotun majistirin saboda gabatowar Babbar Sallar ta bashi damar baili akan kudi N4,000.

582total visits,2visits today


Karanta:  Iyaye a Kano sun koka game da yawaitar satar yaran su kanana

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.