Wata mata ta tallata kanta ga manema aure a Kenya

Cikin kwalliyar fararen kaya irin na amare, matar mai shekaru 28 da haihuwa mai ‘ya mai suna Pris Nyambura na rike da babban allo mai dauke da wannnan sakon:

“Mijin Aure Nake Nema, Inada ‘Ya Mace Mai Shekaru Bakwai Da Haihuwa”

Don nuna cewa ta shiryawa auren, Ms Nyamburan sake take da kaya irin na amare don shaidawa duk wani manemin aure cewa ko yanzu take a iya zuwa a daura musu aure.

Wannan karsashi nata na nemam mijin aure ya jawo cece-kuce a dandalin sada zumunta na intanet

Asalin Labari:

Muryar Arewa, Daily Trust

838total visits,3visits today


Karanta:  An Kaddamar Da Gidauniyar Marigayi Dan Maraya Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.