Wayne Rooney Yayi Ritaya Daga Bugawa Kasarsa Tamaula

Dan wasan da yafi ciwa England kwallo, mai saka lamba 10, Wayne Rooney ya sanar da ritayarsa ranar Laraba daga bugawa kasarsa kwallo.

Dan wasan mai shekara 31 ya ciwa kasarsa kwallo 53 a karawa 119 da yiwa kasar tasa. Kamar yadda ya shaidawa Southgate yayin ganawarsu ta wayar tarho.

A cewarsa “Bayan dogon nazari, na fadawa Gareth cewa na yanke hukunci yin ritaya daga duk bugawa kasata kwallon kafa” a sakon da Rooney ya aikewa kafar yada labarai ta Press Association Sport

1224total visits,1visits today


Karanta:  Madrid ta fara kare kambunta da nasara

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.