Yaki Da Laifufuka: ‘Yar Jejeniya Tsakanin Najeriya da Daular Larabawa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan yarjejeniyar musayar mutanen da ake zargi da aikata manyan laifufuka tsakanin kasar da Hadaddiyar Daular Larabawa.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan yarjejeniyar musayar mutanen da ake zargi da aikata manyan laifufuka tsakanin kasar da Hadaddiyar Daular Larabawa.

Shugaban ya dauki matakin ne lura da yadda ake zargin wasu ‘yan Najeriya da sace kudaden talakawa tare da samun mafaka a Dubai da sauran biranen kasar ta Larabawa.

Manazarta dai na ganin cewa yarjejeniyar za ta yi tasiri matuka, wajen magance yadda wasu ke sace dukiyar kasar da ma watakila sake dawowa Najeriya da kudadenta.

413total visits,1visits today

Karanta:  Taraba: Rikici Ya Barke a Jam’iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.