‘Yan Boko Haram sun kai sabon hari a jihar Adamawa

‘Yan Boko Haram sun tura hari  a uguyoyi uku a karamar hukumar Madagali ta jihar Adamawa. Yan ta’addar suna nema su maida Adamawa kamar yadda sukayi wa Jahar Maiduguri. Sun kai harin ne a  karamar hukumar Mildu wanda har mutane bakwai suka rasa rayukansu. Sun sake kai hari a jahohin Muduvu da Nyibango.

Daga bakin  mai uguwar Madagali Yusuf Muhammad yace sun kawo harin ne ranar litinin wanda ya dauka kusan awannin biyu.ya kara da cewa an rasa shaguna da yawa da choci, da kuma dabbobi da yawa.

Ayanzude ‘yan Boko Haram sun sa fargaba a zukatan ‘yan Adamawa.

Asalin Labari:

Muryar Arewa / Bounce News

570total visits,1visits today


Karanta:  Adamawa: Boko Haram Ta Kone Garin Yumbuli Kurmus

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.