‘Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutum 15 A Borno

‘Yan kunar bakin waken da ba asan ku su wanene ba sun kashe a kalla mutum 15 a Arewa masu Gabashin Kasar Nijeriya kamar yadda kamfanin dillancin labaran AFP ya rawaito, inda suka zanta da ma’aikatan ceto da ‘ya sintiri.

An dai ce harin ya faru ne a Konduga, wajen birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno

574total visits,1visits today


Karanta:  Matasan Arewa Sun Nufi Majalisar Dinkin Duniya Akan Biafra

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.